Hausa Past Questions

Study and practice Hausa past questions with answers and detailed explanations. Then test your knowledge using our interactive CBT practice platform and prepare confidently for your upcoming examinations.

40 questions JAMB 394 CUSTOM 1
Download PHP app Ask a Question Check Syllabus Past Question Videos Topic Video Lessons

Take a test

Past Questions

40 questions
Question 1 of 20 40 total questions
Question 1
jamb 2024

Da malalaci da mayaudari duk malalaciya ce uwarsu. Kalmomin sifa nawa ne a cikin wannan jimla?

ABiyu
BBiyar
CHudu
DUku
View Explanation & Discuss
Question 2
jamb 2024

Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Duk wadannan sunayen lokaci ne in ban da

ACiwake
BDandare
CMagawata
DAltine
View Explanation & Discuss
Question 3
jamb 2024

Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Lantana ita ce aka haifa ranar

AJuma'a
BLaraba
CAlhamis
DLitinin
View Explanation & Discuss
Question 4
jamb 2024

Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.Ana kiran yarinya da suna Subdu idan an haife ta ranar

AAsabar
BAlhamis
CLitinin
DLaraba
View Explanation & Discuss
Question 5
jamb 2024

Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira shi 'Dandare, in kuwa da hantsi ne sai akira shi Nahantsi ko Magawata idan an haife shi a farkon wata. ko Ciwake idan lokacin ana cin wake, ko Damina idan ana ruwan sama. Idan kuwa aka haifi yaro a wata rana sai a ba shi Suna da irin wannan ranar, kamar Danliti ko Attine,ko Tanimu ga wanda aka haifa ran Litinin, idan kuwa Talata ce akan kira yaro da suna Dantala.ko Taku ko Lantana ko Talatu. Haka kuma Laraba ko Larai. Alhamis kuwa Lami ko Danlami Najuma ko Danjuma da Juma ko Jummai suneya'yan Juma'a. Dan Asabe ko Asabe ko Assibi ko Subdu su ne aka haifa ran Asabar. Akwai kuma sunayen da ake sa wa yaro dangane da halayyar da aka haife shi a ciki. Misali: Talle wanda uwarsa ta mutu lokacin haihuwa ko Audi wanda ubansa ya mutu yana ciki. Idan kuwa aka haifi namiji bayan 'ya'ya mata uku ko fiye shi ne Mato, ko Delu ko Kande ko Dela ga wadda ta biyo maza da yawa. Gambo kuwa wanda aka haifa bayan tagwaye.
Yaron da aka haifa lokacin ruwan sama shi ne

AMagawata
BCiwake
CDandare
DDamina
View Explanation & Discuss
Question 6
jamb 2024

Fassara wadannan: Where is the bag?

AIna jakar?
BIna ludayin?
CIna akushin?
DIna kwanon?
View Explanation & Discuss
Question 7
jamb 2024

Fassara wadannan: I am thirsty.

AIna jin barci
BIna jin jiri
CIna jin gajiya
DIna jin yunwa
View Explanation & Discuss
Question 8
jamb 2024

Fassara wadannan: They bought a new umbrella. Sun..........................lema.

Abata
Bkawo
Csayo
Dyaga
View Explanation & Discuss
Question 9
jamb 2024

Fassara wadannan: Students' Union.

AKungiyar direbobi
BKungiyar dalibai
CKungiyar malamai
DKungiyar ma'aikata
View Explanation & Discuss
Question 10
jamb 2024

Fassara wadannan:
Headmaster.

AShugaban aji.
BShugaban 'yan mata.
CShugaban d'alibai.
DShugaban makaranta
View Explanation & Discuss
Question 11
jamb 2024

Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.

Asu
Bita
Cku
Dmu
View Explanation & Discuss
Question 12
jamb 2024

'Wani saurayi fari yana shara. Aikatau a wannan jimla ita ce

Afari
Bsaurayi
Cshara
Dyana
View Explanation & Discuss
Question 13
jamb 2024

'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne

Ashi
Bda
Caka
Dyau
View Explanation & Discuss
Question 14
jamb 2024

Wanne ne ba sunan yanka ba?

AGambo
BAbuja
CAudu
DNajeriya
View Explanation & Discuss
Question 15
jamb 2024

Gano kalmar bayanau.

Aci
BKarkashi
Cyi
Dshaka
View Explanation & Discuss
Question 16
jamb 2024

"Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce

Aawakai
Bda
Cgida
Dfita
View Explanation & Discuss
Question 17
jamb 2024

Wace jimla ce ke dauke da bayanau?

AJamila ta iya tuwo.
BKeken Gambo kore ne.
CAkuyar Bello ta mutu.
DAudu ya ci nama
View Explanation & Discuss
Question 18
jamb 2024

Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar........... ce

AKarfafawa
Bbayani
Ctambayau
Dkorewa
View Explanation & Discuss
Question 19
jamb 2024

Duk wad'annan sunan gagara-kirga ne in ban da.

Atoka
Bruwa
Citace
Dsuma
View Explanation & Discuss
Question 20
jamb 2024

Wakilin suna na biyu, mace kuma tilo ita ce

Akai
Bku
Cita
Dke
View Explanation & Discuss
Question Navigator
Current
MathsFaculty