Hausa Past Questions

Study and practice Hausa past questions with answers and detailed explanations. Then test your knowledge using our interactive CBT practice platform and prepare confidently for your upcoming examinations.

80 questions JAMB 394 CUSTOM 1
Download PHP app Ask a Question Check Syllabus Past Question Videos Topic Video Lessons

Take a test

Past Questions

80 questions
Question 1 of 20 80 total questions
Question 21
jamb 2025

 

Menene manufar tatsuniya a al'adar Hausawa?

 

ANishaďi kaɗai
BKoyar da dabi'a
CKarfafa karya
DKoya lalaci
View Explanation & Discuss
Question 22
jamb 2025

Wane salo ne ya fi dacewa da karin magana a Hausance?

 

 

 

ASauki da zurfi
BRashin ma'ana
CDogon bayani
DMaimaici
View Explanation & Discuss
Question 23
jamb 2025

Wace kalma ce ke da alaka da ilimi?

 

 

 

AAbinci
BBarci
CKaratu
DKuďi
View Explanation & Discuss
Question 24
jamb 2025

Wa ya rubuta Ruwan Bagaja?

 

 

AAdo Ahmad Gidan Dabino
BAlhaji Abubakar Imam
CAbubakar Gimba
DSa'adu Zungur
View Explanation & Discuss
Question 25
jamb 2025

Idon Matambayi yana daga cikin wane nau'i na adabi?

 

AWasan kwaikwayo
BWaka
CMakala
DLabari
View Explanation & Discuss
Question 26
jamb 2025

 

Su_______zuwa kasuwa." Wace kalma ta dace?

 

 

Ake
Bka
Ckan
Dna
View Explanation & Discuss
Question 27
jamb 2025

"Ina da kudi amma_______ba su da komai."

 

 

Akai
Bsu
Cmu
Dni
View Explanation & Discuss
Question 28
jamb 2025

Ma'anar karin magana "Hannu daya baya daukar jinka" ita ce -

 

 

ABa a iya cin nasara kai kaɗai
BWani ba ya son taimako
CKarfi yana a hannu
DBa a iya daukar kaya da hannu guda
View Explanation & Discuss
Question 29
jamb 2025

"Waka da kida" ana amfani da su ne wajen me?

 

 

AKaratu
BBikin gargajiya
CBarci
DCin abinci
View Explanation & Discuss
Question 30
jamb 2025

 

"Zan je makaranta gobe in Allah ya so." Me "in Allah ya so" ke nufi?

 

AKalmar sharaɗi
BSashin lokaci
CFaďakarwa
DKalmar sha'awa
View Explanation & Discuss
Question 31
jamb 2025

"Shiru kamar mako" yana nufin -

 

 

AHayaniya
BFarin ciki
CFushi
DTsananin shiru
View Explanation & Discuss
Question 32
jamb 2025

Akasin tsoro shi ne

 

 

 

AJarumta
BDuhu
CKarfi
DFushi
View Explanation & Discuss
Question 33
jamb 2025

"Ali ya sayi keke." Wace irin jimla ce wannan?

 

 

AJimlar tambaya
BJimla mai sauki
CJimla mai tarin bayanai
DJimla mai rassa
View Explanation & Discuss
Question 34
jamb 2025

Wa ne ya taka rawa wajen kirkira tsarin rubutun Hausa na zamani?

 

AMalaman Larabci
BManoman Arewa
CDaliban makarantun boko
DMishinoni na Biritaniya
View Explanation & Discuss
Question 35
jamb 2025

"Ina son________" Wacce kalma za ta cika gibin?

 

 

AKaratu
BTsawo
CGashi
DDoki
View Explanation & Discuss
Question 36
jamb 2025

Haruffan murya (vowel sounds) a harshen Hausa nawa ne?

 

A6
B5
C7
D9
View Explanation & Discuss
Question 37
jamb 2025

Wanne ne ya dace da "Yara sun ... "?

 

 

AZo
BZo ne
CZo da
DZo su
View Explanation & Discuss
Question 38
jamb 2025

"Kada ka yi magana." Wane irin jimla ce wannan?

 

AJimlar bayani
BJimlar umarni
CJimlar mamaki
DJimlar tambaya
View Explanation & Discuss
Question 39
jamb 2025

Ma'anar kalmar gajiya ita ce -

 

 

AKasala
BJin daɗi
CLura
DNatsuwa
View Explanation & Discuss
Question 40
jamb 2025

Wanne salo ne ya fi yawa a cikin wakokin Hausa?

 

 

ATunanin zuciya
BAunar magana
CMaimaitawa
DWashe-washe
View Explanation & Discuss
Question Navigator
Current
MathsFaculty